
HAUSA TRADING
620 subscribers
About HAUSA TRADING
*◇HAUSA TRADING◇* BARKA DA ZUWA WAY TO LEARN TRADING 📈 _Samun $10 ~N~ 15k a rana is easy here_👇 1. Mu tutorial namu ko Ince koyarwarmu free ne maana kyauta, bazamu nemi ko biyar naka ba. 2. Kuma duk lokaci zuwa lokaci zamuna ba da give away maana kyauta ga duk wanda yake a channel dinnan indai yana participating. 3. Sannan mun bude *HT Q&A* maana Questions and answers duk wanda yake da tambaya Anan ze iya yi. 4. Kawai mu abinda mukeso shine like 👍 da sharing ✨ saikuma voted 🗳 inmunnemi hakan. 5. Kasani harkar trading harkace wacce take kawo kudi kullin amman saika dage wajen yin amfani da wayarka a kullin. 6. Sannan kuma baa fara trading indai mutum bashi da ilimi akai domin akwai lose. 7. Haka kuma indai kanemi ilimi ka iya wallahi akwai samu nafiye da tunani. ⚠️ *kasani kafin ka iya akwai kalubale* ⚠️ ✍️ ~☆managing Director☆~
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

🗣️ *_ASSALAMU ALAIKUM_* 🙋♂️ALLAH sarki wasu sunzata ko namutune wasukuma zasuce Md kodai jikinne haka rayuwa take wasu zasuce MD yayi kudi kawai yajefarmune.🤦♂️ _bakomai bane ina Yankin Asia ne🫣_ Kawai nayi busy ne i,m really sorry 🙏 *important update* 🚨 -Yakamata mutanenmu sumayar da hankali ko ba anan ba koma a inane akan ilimin internet irinsu: - *Cyber security* - *Cyber punk* - *software engineering* - *Codin* Dadai sauransu. Mafi yawan yan naija wato yan kudancin nigeria zakuga duk wani abu dayashafi internet a nigeria sune suke juyashi. Misali: *moniepoint* Tosin Eniolorunda is the CEO and co-founder of Moniepoint, a Nigerian fintech company. *opay* Olu Akanmu was the co-CEO of OPay Nigeria until he resigned in July 2023. He was president of OPay Nigeria. *Wema* Moruf Oseni, MD/CEO Wema Bank Plc 👂Zakuga dukansu yan kudancin kasarnan ne. Meyasa komaisu, kuma alhalin munfisu brain🤷♂️ 🎤 - Nidai zamucigaba da lesson na Trading kamar yadda mukafara. - sannan zamuna kawo update akan ilimin internet da sauransu insha ALLAH. 📈masha ALLAH wasu daga cikin channel dinnan alhamdulillah suna trading nasu kuma suna samun kudi bisa tsari na addinin musulunci.📉 ~*MANAGING DIRECTOR*~

`Assalamu Alaikum` *Yan uwana barkanku da safiya🤝Namaste*🙏 A lokacin baya nayi bayani akancewa Duk wani plartform daza akawomaka ace kasa kudi kaza kana cire kaza ahankali Yaudarace ammanfa bance baasamuba duk inda kukaji plartform indai sabon plartform ne kukashiga afari kulasamu abinda kukasamu tuh kukara mai 🏃♀️🏃 Domin afarko suna sakin kudi sosai domin suja hankalin mutane daga baya insukaga kunyarda kunzuba kudi sukaga kudin sunsami yadda sukeso saisuma sukara mai🏃🏃♀️ banbancinmu da yan kudancin nigeria sanbanza da gaggawa. Duk wanda banwa replay private ba yayi hakuri i,will response insha ALLAH. 52u guys wasu sunsha kirana alokacin ina offline wai wai wai wai..... *_IRE IREN YRADING_* - Trading na broker ✔️ - Trading na exchanger ✔️ - Trading na walet .... 🔜 Haryanzu bance kowa yafara da real account ba dan kunga kun iya juya dala a demo, kujira kukara fahimtar menene Trading. 🧐 *Wasu zasuce aiyanzu baasamun kudi a Trading tunda koyisa basa tashi* 🚨 duk wanda ya fahimci candlestick yanzu inkuka duba zakuga yana moving kamar yadda yake adacan. *Acikin Abunbuwan dazamuna yi a channel dinnan shine* :- 1- Yadda ake Trading. 2- Yadda ake Kirkirar website anasamun annual incomes. 3- yadda ake kirkirar application eg, app na data na game dadais sauransu. 4- Yadda ake Booster page. 5- Yadda ake Editin da hada logo ko sticker kasuwanci. 🥹 *Yanzu data tayi tsada*🤒 _GIVE AWAY_ 🤔 📝~*Managing Director*~

*🤝Barka 🙋♂️ inamuku maraba da gabatowar watan `Ramadan.` 🌙* _Yin hakuri da juriya, sadaka da kyauta, adaure akara hakan fiye da wanda kk abaya ALLAH ubangiji yasa mushiga a saa. Ameen summa amin🤲🤲🤲_ ~*ISLAMIC FORUM*~ 🕌


*ASSALAMU ALAIKUM* inawa kowa fatan alkairi da gabatowar wannan wata mai albarka RAMADAN KAREEM. Afuwan to u all please i,m so bit busy but known full access insha ALLAH. Zamukarasa bayani akan yadda ake trading na wallet sannan mucigaba da sauran bayani kamar yadda mukace insha ALLAH, ~Managing Director~ *DEX TRADING*....

*MENENE DEX TRADING* DEX trading, ko kuma ciniki ta hanyar musayar kudi ba tare da wani ya shiga tsakiya ba, yana nufin saye da sayarwa na kudaden intanet (cryptocurrency) akan dandamalin da babu wani a tsakiya (centralized). Bambanci da yadda ake gudanar da kasuwancin kudaden intanet a kasuwannin da suke da wani a tsakiya (CEX) kamar Binance ko Coinbase ko bybit da sauransu, DEX yana bawa masu amfani da ita damar yin ciniki kai tsaye daga cikin walat ɗinsu ba tare da wani ya shiga tsakiya ba. Ana gudanar da wannan ciniki ta amfani da fasahar blockchain da kuma kwangilar basira😀 wato (smart contracts). Ga cikakken bayani akan yadda DEX trading ke aiki da kuma wasu mahimman siffofinsa: Tsarin Musanya Mai Zaman Kansa (Decentralized Architecture): Babu wani a Tsakiya: DEX yana aiki ba tare da wani ya shiga tsakiya ba bare ya mallaki dukiyar masu amfani da ita. A maimakon haka, masu amfani da ita suna da cikakken iko akan kudinsu a walat ɗin su, wanda ke ba su cikakkiyar kariya daga satar bayanai ko kutse. Cinikin Kai Tsaye (Peer-to-Peer Trading): A DEX, ciniki yana faruwa kai tsaye tsakanin masu amfani da ita, inda fasahar blockchain ke taimakawa wajen gudanar da cinikin. Kwangilar Basira (Smart Contracts): Gudanarwa ta Atomatik: art contract yana bawa mutane damar gudanar da cinikayya kai tsaye lokacin da sharuddan suka cika. Wannan yana kawar da buƙatar amincewa tsakanin ɓangarorin biyu da ke ciniki, domin doka ce ke tabbatar da aiwatarwa. Babu Ajiye Kuɗi: Tunda DEX ba ya riƙe dukiyar masu amfani, Smart contract ne ke gudanar da dukkan cinikin ba tare da wata matsala ba. Fa'idodin DEX Trading: Iko akan Kuɗi: Masu amfani suna da cikakken iko da dukiyarsu, saboda ba a buƙatar ajiye kuɗi a wani asusu na tsakiya. Sirri da Anonimity: Galibi ba a buƙatar takardun shaida (KYC) ko ƙarin bayani, wanda ke bada damar sirri ga masu amfani da ita. Tsayayyar Yin Amfani: Domin ba su da Dan tsakiya, DEX yana da ƙarancin haɗarin shigowar gwamnati ko hukuma wajen toshe cinikayya Da ake akai. Samun Dama a Duniya: Kowa yana da damar amfani da DEX, inda kawai ake buƙatar haɗin intanet da walat ɗin kuɗi na intanet. Kalubale na DEX Trading: Babu Taimakon Abokin Ciniki: Tunda DEX ba su da Dan tsakiya, babu wani taimako da zaka samu idan an samu matsala. Sanannun Nau'ikan DEXs: Uniswap: Wani shahararren DEX ne da aka gina akan Ethereum, yana amfani da tsarin AMM. SushiSwap: DEX ne wanda ya samo asali daga Uniswap kuma yanada ƙarin fasahohi kamar staking da farming. PancakeSwap: Shahararren DEX ne akan Binance Smart Chain (BSC), yana amfani da AMMs domin cinikin BEP-20 tokens. Curve Finance: DEX ne da aka tsara domin cinikin stablecoins tare da ƙarancin canjin farashi. 1inch: Wani DEX ne mai tarin wuraren ciniki, wanda ke duba DEXs da yawa domin nemo mafi kyawun farashi ga masu amfani dashi. Haɗa Wallet: MetaMask: Wannan walat ne da aka saka a burauza, wanda ke goyan bayan kudaden intanet na Ethereum. Trust Wallet: Walat ne na hannu da ke goyan bayan nau’ukan blockchain daban-daban kuma mafi dacewa da mafi yawancin DEXs. WalletConnect: Wani tsarin da ke bawa masu amfani damar haɗa walat ɗinsu zuwa DEXs daga na'urar hannu. #cryptocurrency #bitcoin #DeFi #blockchain *~Managing Director~* 👮♂️

🤝 `ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH` *RaMaDaN TaFsiR* ⚠️Katurawa wani shima sadakane kuma duk abinda yasamu na lada aciki kaima da kasonka👂 Domin samun karatuttuka da fadakarwa acikin wannan wata na ramadan dama bayansa a manhajarmu ta watsap daure ky follow domin karuwa. ALLAH YASA ALJANNA TAZAMA MAKOMARMU AMEEN🤲 https://whatsapp.com/channel/0029VaotWUIEKyZ9N50sp22N ~*Islamic Forum*~ 🕋