HAUSA TRADING
HAUSA TRADING
February 23, 2025 at 07:18 AM
`Assalamu Alaikum` *Yan uwana barkanku da safiya🤝Namaste*🙏 A lokacin baya nayi bayani akancewa Duk wani plartform daza akawomaka ace kasa kudi kaza kana cire kaza ahankali Yaudarace ammanfa bance baasamuba duk inda kukaji plartform indai sabon plartform ne kukashiga afari kulasamu abinda kukasamu tuh kukara mai 🏃‍♀️🏃 Domin afarko suna sakin kudi sosai domin suja hankalin mutane daga baya insukaga kunyarda kunzuba kudi sukaga kudin sunsami yadda sukeso saisuma sukara mai🏃🏃‍♀️ banbancinmu da yan kudancin nigeria sanbanza da gaggawa. Duk wanda banwa replay private ba yayi hakuri i,will response insha ALLAH. 52u guys wasu sunsha kirana alokacin ina offline wai wai wai wai..... *_IRE IREN YRADING_* - Trading na broker ✔️ - Trading na exchanger ✔️ - Trading na walet .... 🔜 Haryanzu bance kowa yafara da real account ba dan kunga kun iya juya dala a demo, kujira kukara fahimtar menene Trading. 🧐 *Wasu zasuce aiyanzu baasamun kudi a Trading tunda koyisa basa tashi* 🚨 duk wanda ya fahimci candlestick yanzu inkuka duba zakuga yana moving kamar yadda yake adacan. *Acikin Abunbuwan dazamuna yi a channel dinnan shine* :- 1- Yadda ake Trading. 2- Yadda ake Kirkirar website anasamun annual incomes. 3- yadda ake kirkirar application eg, app na data na game dadais sauransu. 4- Yadda ake Booster page. 5- Yadda ake Editin da hada logo ko sticker kasuwanci. 🥹 *Yanzu data tayi tsada*🤒 _GIVE AWAY_ 🤔 📝~*Managing Director*~
👍 ❤️ 🙏 🙋‍♂️ 🫡 26

Comments