
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 4, 2025 at 06:47 PM
*SALLAR DAREN SHIDA GA SHA'ABAN*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️
Sallah Raka'a 4.
Kowace raka'a Fatiha 1 Kulhuwallahu 50.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Rabautar Dashi,
Ya Kuma Yalwata Masa Kabari.
Maitham At-tammar Zone📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🌼🤲