TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 5, 2025 at 06:12 PM
*SALLAR DAREN BAKWAI GA SHA'ABAN*🌙🕌 Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️ Sallah Raka'a 2. Raka'a Farko Fatiha 1, Kulhuwallahu 100, Raka'a ta Biyu Fatiha 1, Kursiyyu 1. Wanda yayi wannan sallah Allah zai Amshi Addu'ar sa Ya Biya Masa Bukatun Sa, Za kuma a cigaba da Rubuta Masa Ladar Shahidi A Kulli Yaumin A Watan. *SALLAH TA BIYU*.🕌 Sallah Raka'a 2. A Raka'ar Farko Fatiha 1, Kulhuwallahu 100, A Raka'a ta biyu Fatiha 1, Kursiyyu 100. Wanda yayi wannan sallah Allah zai Sanya shi cikin Muminai. Maitham At-tammar Zone 📸 *Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj* 🤲🌼

Comments