TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 6, 2025 at 07:20 PM
*SALLAR DAREN TAKWAS GA SHA'ABAN*🌙🕌 Voice Of Aqeelatu Bani Hashim Sallah Raka'a 2. Raka'ar farko Fatiha 1, Amanarrasulu zuwa karshen Surar Kafa 5, Kulhuwallahu 15 Raka'a ta biyu Fatiha 1, Ayar karshe ta Suratul Kahfi 1, Kulhuwallahu 15. Wanda yayi wannan sallah Allah zai gafarta masa Duka Laifukan Sa. Maitham At-tammar Zone📸 *Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼
👍 1

Comments