
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 7, 2025 at 08:06 PM
*SALLAR DAREN TARA GA SHA'ABAN*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashim✍️
Sallah Raka'a 4.
Kowace raka'a Fatiha 1, Izaja'a 10.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Haramta Jikinsa Ga Shiga Wuta, Ya Kuma Bashi Ladan Shahidai 12.
Maitham At-tammar Zone📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼