TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 8, 2025 at 07:51 PM
*SALLAR DAREN GOMA GA SHA'ABAN*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️
Sallah Raka'a 4.
Kowace raka'a Fatiha 1, Inna A'ataina 3, Ayatul Kursiyyu 1.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Rubuta Masa kyawawan Aiki Dubu Dari.
*Maitham At-tammar Zone*📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼
👍
1