TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 9, 2025 at 07:07 PM
*SALLAR DAREN SHA DAYA GA SHA'ABA*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hasheen✍️
Sallah Raka'a 8.
Kowace raka'a Fatiha 1, Kulya 10.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Azurta Shi da Dausayi a Aljanna.
Maitham At-tammar Zone📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼