
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 10, 2025 at 08:06 PM
*SALLAR DAREN SHA BIYU GA SHA'ABAN*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️
Sallah Raka'a 12.
Kowace raka'a Fatiha 1, Alhakumu 10.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Bashi Ladar Bauta a Daren Lailatul Kadari.
Maitham At-tammar Zone 📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼
👍
1