
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 11, 2025 at 06:43 PM
*SALLAR DAREN SHA UKU GA SHA'ABAN*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️
Sallah Raka'a 2.
Kowace raka'a Fatiha 1, Wattini 1.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai gafarta Masa Zunuban sa.
Maitham At-tammar Zone 📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj* 🤲🌼
👍
1