
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 12, 2025 at 09:14 PM
*SALLAR DAREN SHA HUDU GA SHA'ABAN*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️
Sallah Raka'a 4.
Kowace raka'a Fatiha 1, Wal'asri 5.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Rubuta Masa Ladar Masu Sallah tun daga Adamu har Zuwa Ranar Karshe.
Maitham At-tammar Zone 📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼