TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 13, 2025 at 07:19 PM
*AYYUKAN DAREN NISFU SHA'ABAN (Daren Sha Biyar)*🌙🕌
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem ✍️
Shine mafi Alherin Darare Bayan Daren Lailatul Kadari.
Akwai Falala Mae yawa ga Wanda yayi Ibada a cikin Wannan Dare,
Kuyi kokari don ku Roki Allah a cikin sa
Domin Dare ne da Allah (T) yake Amsar Addu'a Matukar ba Sabon Allah Mutum ya Roka ba.
1)Ana Son yin Azumi A Wunin Nisfu sha'aban.
2)Ana so Ayi wanka a wannan dare.
3) Akwai SALLAH Raka'a.100.
Kowace raka'a Fatiha 1, Kulhuwallahu 10.
SALLAH TA BIYU.🕌
Sallah raka'a 4.
Kowace raka'a Fatiha 1, Kulhuwallahu 15, Ko Kulhuwallahu 50.
SALLAH TA UKU.🕌
Sallah Raka'a 4.
Kowace raka'a Fatiha 1, Kulhuwallahu 100.
Bayan an Sallame A karanta; Kulhuwallahu 100.
4) Subhanallahi Walhamdulillahi Wala ilaha illalahu Wallahu Akbar Sau 100.
5) Ziyarar Imam Husain (As) Ana so a hau Kan wani Abu Mae Dan tudu, Sai a juya gefen Dama da Hagu ace: Assalamun alaika Ya Aba Abdallahi Wa Rahmatullahi Wa barakatuhun.
6)Du'a'u Kumail
7)Karanta Ziyarar Imam Mahdi
Wanda ya Raya Daren Nisfu sha'aban, Zuciyar Sa Bazata Mutu ba ranar da Zukata ke Mutuwa.
Maitham At-tammar Zone📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🌼