
TARIHIN JARUMAN MATA 🌹
February 14, 2025 at 08:15 AM
*AYYUKAN RANAR NISFU*🌙🕌
*AKWAI SALLAH BAYAM SALLAR MAGRIB*
Voice Of Aqeelatu Bani Hashem✍🏽
Sallah raka'a 2.
Kowace raka'a Fatiha 1, Kulhuwallahu 11,
Bayan An sallame Sai ace:
Ya Rabbi Igfirlana 10, Ya Rabbi Tub'alana 10, Kulhuwallahu 21, Subhanallaziy Yuhyil Mauta, Wa Yumitu Ahya'a, Wahuwa ala Kulli Shai'in Kadeer 10.
AKWAI SALLAH BAYAN SALLAR ISHA'I🕌
Sallah raka'a 2.
Raka'ar farko Fatiha 1, Kulya 1.
Raka'a ta biyu Fatiha 1, Kulhuwallahu 1.
Bayan an Sallame sai ace;
Subhanallah 33, Walhamdulillahi 33, Wallahu Akbar 34.
Wanda yayi wannan sallah Allah zai Biya Masa Bukatun sa Na Duniya Da Lahira,
Kuma Za'a bashi Littafin sa a hannun Dama.
Maitham At-tammar Zone📸
*Allahumma Ajjeel liwaliyukal Faraj*🤲🏼🌼