Bakandamiya
Bakandamiya
February 7, 2025 at 05:48 PM
*Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsaunin Nilu. Misirawa ne suka fara noman ta a cikin ƙarni na 12 BC. Daga nan, ta bazu ko'ina cikin Afirka, Bahar Rum, Balkans, har ma da Indiya* Karanta dukkan bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/kubewa/
👍 ❤️ 4

Comments