
Bakandamiya Encyclopaedia
220 subscribers
About Bakandamiya Encyclopaedia
The Hausa Encyclopaedia 🌐 Download the app: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bakandamiya.main
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Domin karanta cikakken bayanin, a taɓa link ɗin da ke ƙasa. 👇👇👇 https://bakandamiya.com/goro/


*Ka gina rijiya ka bar mutane suna amfani da ita kyauta, kyautatawa ne. Ba mutum bashi musamman idan yana cikin tsananin bukata, kyautatawa ne. Yin ire-iren waɗannan a al’umar Hausawa yana ƙara samar da zumunci tsakanin wanda ya yi da wanda aka yi wa.* Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/zumunci/

*Shi dai wannan abu yana ɗauke da launuka daban-daban har kusan guda bakwai, mafi akasari yana bayyana ne lokacin da hadari ya taso, cikin ikon Allah da zarar bakan gizo ya bayyana, nan take za ka ga hadarin ya lafa ma'ana zai washe zuwa wani dan lokaci daga nan kuma sai ruwa ya kece.* Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/bakan-gizo/

A ciki da wajen mulki, Dr Jonathan ya samu lambobin yabo na gida da waje da dama, bisa la’akari da irin hidimar da yake yi ta musamman da kuma jajircewarsa wajen samar da zaman lafiya, dimokuradiyya da shugabanci na gari a nahiyar. Domin karanta cikakken tarihin Jonathan da gwagwarmayarsa, a taɓa link ɗin da ke ƙasa. 👇👇👇 https://bakandamiya.com/goodluck-jonathan/


*A mafi yawaici maza ne suke yin sana’ar wanzanci, amma ana samun wasu mata waɗanda saboda rashin wani namiji a gidan, ko kuma don wani dalilin su kan koyi wannan sana’ar daga mahaifansu. Ana gadon wannan sana’ar a wajen iyaye ko kakani na wajen uba.* Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/wanzanci/

*A zamantakewar Hausawa, maƙwabci kan yi iya ƙoƙarinsa na ganin ya inganta tarbiyyar 'ya'yan maƙwabtansa ta hanyar tsawata su idan sun yi abin da bai dace ba ko ma ya hukunta su idan sun yi wani babban laifin da ya saɓa wa al'ada.* Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/tarbiyya/

*Wannan nau'i ne na sulhu wanda ake yi a tsakanin al'umma da wata al'umma da suke da mabambantan ra'ayoyi ko aƙida ko sana'a. Irin wannan sulhu an fi samun sa bayan an fafata da gwada ƙarfin tuwo da na iko.* Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/sulhu/