Bakandamiya Encyclopaedia
Bakandamiya Encyclopaedia
February 13, 2025 at 05:19 PM
*Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba za su iya yin hidimar aure da kan su ba. Uban diyar ba ya sa ran samun komai daga auren, domin ya yi ne saboda Allah, shi kuma mijin ba ya kashe komai in ba tukuicin da zai ba wadanda suka kawo yarinyar ba don nuna godiya.* Karanta dukkan bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/auren-sadaka/
👍 ❤️ 8

Comments