Bakandamiya
Bakandamiya
February 15, 2025 at 01:07 PM
*DABARUN RUBUTUN GAJEREN LABARI* A ranar 15 - 20 ga watan Yuni na shekarar 2020 Bakandamiya ta shirya bita ta musamman akan dabarun rubutun gajeren labari wanda marubuci Danladi Haruna ya gabatar. Sakamakon wannan bita, kuma cikin hukuncin Allah wasu daga cikin mahalarta bitar sun samu babbar nasara a gasar gajerun labarai na BBC Hausa na wannan shekarar. Mun tattara muku wannan muhimmiyar bita cikin makalu don ci gaba da amafana ta ita. RANA TA DAYA: https://hikaya.bakandamiya.com/blog/bita-akan-rubutun-gajeren-labari-1/ RANA TA BIYU: https://hikaya.bakandamiya.com/blog/bita-akan-rubutun-gajeren-labari-2/ RANA TA UKU: https://hikaya.bakandamiya.com/blog/bita-akan-rubutun-gajeren-labari-3/ RANA TA HUDU: https://hikaya.bakandamiya.com/blog/bita-akan-rubutun-gajeren-labari-4/ RANA TA BIYAR: https://hikaya.bakandamiya.com/blog/bita-akan-rubutun-gajeren-labari-5/
👍 ❤️ 8

Comments