Bakandamiya
Bakandamiya
February 23, 2025 at 01:42 PM
*Binance Coin da farko ya fara aiki a kan fasahar Ethereum Blockchain tare da tsarin ERC 20. Amma a cikin shekarar 2019, Binance Coin ya koma kan tsarin fasahar BNB Chain. A watan Yulin 2023, BNB ɗaya ya kai darajar kusan dalar Amurka 250. Shi ne na hudu mafi daraja a kasuwa.* Karanta dukkan bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/binance/
👍 ❤️ 6

Comments