Bakandamiya Encyclopaedia
Bakandamiya Encyclopaedia
March 1, 2025 at 01:50 PM
*A cewar babban bankin na CBN, ana sa ran eNaira za ta haifar da fa'idoji da dama, waɗanda za su iya taimakawa wajen samun cigaba, yayin da eNaira ke ƙara yaɗuwa kuma ana samun goyon bayan ingantaccen tsari.* Karanta dukkan bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/enaira/
👍 ❤️ 3

Comments