WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
January 30, 2025 at 09:42 PM
CPEN 💥💥💥 Cpen sun sanar da Za'a gama mining a watan February, a cikin Watan March Kuma za'a yi distribution Exact date to be announced soon (TBA), dole Sai kayi KYC Verified dole Sai Kasaka Wallet address na BNB wanda yake nakan DEX, kafin kasamu cpen distribution. Idan an gama mining din Cpen anci Kasuwar Cpen acikin mobile app na Cpen za'a sake fito da wani sabon mining Mai Suna 'INK' bayan an gama da Cpen sai INK Insha Allah probably a Watan March Insha Allah cikin watan azumi za'a Yi listings din CPEN, Slowly but surely Insha Allah 💪.

Comments