WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
February 10, 2025 at 11:01 AM
Wudanda akayiwa migration na Pi zuwa wallet nasu zasu iya rage lookup nasu misali an tura maka a wallet naka amma akwai lookup na wani lokaci wan nan bazaka iya canzawaba amma ragowar daya rage basu tura makaba shi zaka iya zuwa ka chanza masa sabon lookup zuwa wanda kakeso Note:!! Pi dinda ya shiga wallet yana lookup wan nan ba'a canzasa amma zaku iya canza ragowar wanda basu tura mukuba🧏🏻

Comments