
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
February 11, 2025 at 04:01 PM
*Tsohon mijinta ne ya buɗe mata Pi da numbernsa 😂 kuma tanason a dawo mata da Pi ɗinta 😂*
*Akwai Kura kuwa😂*
*Nace yanzu dole sai ta koma gidansa ko yaya😂*
*Idan Kaine yazakayi*?🤣
🙏
1