
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
February 24, 2025 at 02:24 PM
C-PEN NETWORK
A baya bayannan C-PEN Yana daga cikin mining da duniyar Airdrop take kallo, Kai acikin satinnan ma application din C-PEN na daga cikin Top apps da akayi downloading a App store...
Duk wannan ana ganin ya faru ne saboda dalilai kamar haka:
* Kamar yadda yake a roadmap dinsu suna Usecases da yawa Wanda zasu Gina akan blockchain dinsu kamar RWA tokenization, Decentralized storage solution da abubuwa da yawa Wanda duka suna cikin whitepaper dinsu.....
* Sannan tsarin tokenomics dinsu ya birge miners kasancewar 60% zasu raba Kuma ba vesting, 10 percent Kuma liquidity, sauran 30 na team, ecosystem da validators zaa kulle shi har tsahon shekara....
* Sannan listing din Pi da akayi a kwanannan ya farfado da ruhin mining tokens, Amma ba Ina nufin C-pen zai zama pi bane, komai na iya faruwa...
Abu na karshe Kamar yadda suka fada zaa kammala mining a karshen wannan watan, kowa ya tabbatar yayi KYC Kuma ya saka Wallet address din na BSC...
Allah yasa mu dace 🤲