WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
February 25, 2025 at 06:19 AM
Kun gani ko a shafin X na Pi👆👇wato Open Network shine ashe key na Pi Mission , bi'ana akwai muhimmin al'amari nan gaba🥳😂. Sai kuma ga wani ba'amurke👇yayi wa (PiCoreTeam) reply wai mayasa sell ba yayi a America😂😂😂 muje zuwa anyi walkiya mun ganku🧏‍♀️

Comments