Iran Hausa
Iran Hausa
January 31, 2025 at 09:32 AM
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi: 🔸Tehran a shirye take ta ba da agaji ga Falasdinawa a Gaza. 🔸A ranar 7 ga watan Oktoba ya farfado da batun Palastinu kuma ya zama batu na daya a yankin da ma duniya baki daya. https://x.com/IranHausa/status/1885259541299748911?t=X2m8Z8kw9YQ3gvQueN5Fiw&s=19
👍 🙏 2

Comments