Iran Hausa WhatsApp Channel

Iran Hausa

770 subscribers

About Iran Hausa

Gidan Labarai na ษ—aya da yake watsa Labarai kai tsaye daga Jamhuriyar Muslunci ta Iran cikin harshen Hausa

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

Iran Hausa
Iran Hausa
2/6/2025, 6:39:50 PM

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova yayin mayar da martani ga takardar da shugaban Amurka ya sanya wa hannu na matsawa Iran lamba: Moscow za ta inganta hadin gwiwarta da Tehran kuma takunkumin ba zai hana hakan ba. https://x.com/IranHausa/status/1887571421356040609?t=f6tHbhwebSFYspx9M93GZQ&s=19

๐Ÿ‘ 3
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
2/6/2025, 7:30:18 PM

Kwanaki 470 na ta'addancin gwamnatin Isra'ila a Gaza bisa wani kididdiga da aka yi. Mutum 14022 sun bace https://x.com/IranHausa/status/1887584507177435442?t=OHXu4dSic2v14nUtb3lOVQ&s=19

๐Ÿ˜ข ๐Ÿ‘ 3
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
2/4/2025, 8:19:08 PM

Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Ali Khamenei ya nada babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem a matsayin wakilinsa a kasar Labanon. https://x.com/IranHausa/status/1886871990247579783?t=3dbzkdbxWw2M6vFJI6thEw&s=19

โค๏ธ ๐Ÿ‘ 5
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
2/6/2025, 4:32:36 PM

Takunkumin farko da Trump ya kakabawa Iran Ma'aikatar baitul malin Amurka ta sanar da kakabawa Iran sabbin takunkumin makamashi da sufuri da kuma man fetur. https://x.com/IranHausa/status/1887539564115275975?t=GWG_T_6BVKRtuKa8oIVzNw&s=19

๐Ÿ‘ 1
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
2/5/2025, 5:35:24 PM

๐ŸŽฅ Ga masu damuwa da lamarin Labanon... Waษ—annan su ne manufofin Amurka a yankin!! https://x.com/IranHausa/status/1887193067418984870?t=Qz3dTQ1isM93GMPqj1CttA&s=19

๐Ÿ‘ ๐Ÿ˜ญ 2
Video
Iran Hausa
Iran Hausa
2/2/2025, 11:43:04 AM

Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Ali Khamene'i (Allah ya kara masa yarda): Ba wanda ya yi tunanin cewa wani ฦ™aramin yanki kamar Gaza zai iya yin nasara kuma ya fuskanci babban rundunar soji kamar Amurka. https://x.com/IranHausa/status/1886017306439872812?t=5vNMMeyuMmiGpb8Lfa5XFA&s=19

๐Ÿ‘ ๐Ÿ™ โค๏ธ 11
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
1/31/2025, 6:57:17 PM

Muhimmin Sanarwa: Za a yi Jana'izar Shahid Hassan Nasrallah a ranar 23 ga Fabrairu, 2025. ๐Ÿ”ปWannan kwanan wata na iya canzawa idan batun tsagaita wutar ta rikide zuwa wani yanayi na daban. https://x.com/IranHausa/status/1885401748526821848?t=Di-GiNEq7x_850A4VfPsRw&s=19

๐Ÿ‘ ๐Ÿ˜ข 3
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
1/31/2025, 9:32:08 AM

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi: ๐Ÿ”ธTehran a shirye take ta ba da agaji ga Falasdinawa a Gaza. ๐Ÿ”ธA ranar 7 ga watan Oktoba ya farfado da batun Palastinu kuma ya zama batu na daya a yankin da ma duniya baki daya. https://x.com/IranHausa/status/1885259541299748911?t=X2m8Z8kw9YQ3gvQueN5Fiw&s=19

๐Ÿ‘ ๐Ÿ™ 2
Image
Iran Hausa
Iran Hausa
2/1/2025, 6:06:39 PM

๐ŸŽฅ Bidiyo | Wani sabon rukunin fursunonin da suka shaki iskar 'yanci sun isa Ramallah tare da saduwa da iyalansu cikin 'yanci a karon farko cikin shekaru masu yawa. https://m/IranHausa/status/1885750662082048470?t=z3w1R8IfG7tuc-BnNd10dQ&s=19

๐Ÿ‘ โค๏ธ 4
Video
Iran Hausa
Iran Hausa
2/6/2025, 2:59:58 PM

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba mika wuya ga cin zarafi ba kuma ba za ta taba mika wuya ga masu yi mata matsin lamba ba. https://x.com/IranHausa/status/1887516127867089357?t=Q2CC8RAd44wCOFxOQjCNAw&s=19

๐Ÿ‘ 1
Image
Link copied to clipboard!