
Iran Hausa
January 31, 2025 at 06:57 PM
Muhimmin Sanarwa:
Za a yi Jana'izar Shahid Hassan Nasrallah a ranar 23 ga Fabrairu, 2025.
🔻Wannan kwanan wata na iya canzawa idan batun tsagaita wutar ta rikide zuwa wani yanayi na daban.
https://x.com/IranHausa/status/1885401748526821848?t=Di-GiNEq7x_850A4VfPsRw&s=19
👍
😢
3