
Iran Hausa
February 6, 2025 at 02:59 PM
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi:
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba mika wuya ga cin zarafi ba kuma ba za ta taba mika wuya ga masu yi mata matsin lamba ba.
https://x.com/IranHausa/status/1887516127867089357?t=Q2CC8RAd44wCOFxOQjCNAw&s=19
👍
1