
Iran Hausa
February 6, 2025 at 04:32 PM
Takunkumin farko da Trump ya kakabawa Iran
Ma'aikatar baitul malin Amurka ta sanar da kakabawa Iran sabbin takunkumin makamashi da sufuri da kuma man fetur.
https://x.com/IranHausa/status/1887539564115275975?t=GWG_T_6BVKRtuKa8oIVzNw&s=19
👍
1