Iran Hausa
Iran Hausa
February 7, 2025 at 09:39 AM
Hoto: Kyautar da Netanyahu ya baiwa Trump don tunawa da harin da Isra'ila ta kai kan Lebanon Kafofin yada labaran Isra'ila sun bayyana hoton kyautar da firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ba shugaban Amurka Donald Trump domin tunawa da harin 'Pager' da aka kai a Labanon https://x.com/IranHausa/status/1887798160572944649?t=8GTpjvp2hmStqxH-IXIQjw&s=19

Comments