
Iran Hausa
February 7, 2025 at 10:11 AM
🎥 Bidiyo | Tattaunawa da Amurka ba zai taba magance matsalolin ƙasa ba
☑️ Shafin KHAMENEI.IR ya fitar da wani faifan bidiyo na jawabin Sayyid Khamenei na ranar 02/07/2025 inda ya ce tattaunawa da Amurka ba zai taɓa magance matsalar ƙasa ba.
https://x.com/IranHausa/status/1887806092345782298?t=DQ_x2sulE3nTZGkfnBt8Hw&s=19
❤️
1