Iran Hausa
Iran Hausa
February 7, 2025 at 06:08 PM
Jagora Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (DZ) yayi afuwa ga fursunoni 3000 a lokacin gabtowar bikin cika shekaru 46 da cin nasarar juyin juya halin Musulunci a ƙasar Iran. https://x.com/IranHausa/status/1887926133909340496?t=FhbjzROQV7yHPutxMl5PYA&s=19
❤️ 👍 4

Comments