Iran Hausa
February 8, 2025 at 06:00 PM
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian a lokacin da yake karbar tawagar shugabannin Hamas:
🔻Iran za ta ci gaba da goyon bayan 'yan gwagwarmaya da al'ummar Gaza da ake zalunta
🔻 Kasashen musulmi za su iya ta hanyar hadin gwiwa a tsakaninsu, wajen dawo da rayuwa mai kyau a Gaza
https://x.com/IranHausa/status/1888286533762871752?t=Zx6NfvcGqbbGzN-DvCC_Lg&s=19
👍
🌷
🙏
5