
Iran Hausa
February 9, 2025 at 02:46 PM
Wasu faifan bidiyo sun nuna yadda sojojin Isra'ila ke kona kayayyakin soji jiya da yamma, Asabar, kafin su janye daga yankin Netzarim, maraba dake arewa da kudancin zirin Gaza.
https://x.com/IranHausa/status/1888600141642260631?t=-NMWobdV5Zl4mmGd_oeQ-Q&s=19