Iran Hausa
Iran Hausa
February 10, 2025 at 04:31 PM
Kakakin gwamnatin Iran Fatemeh Mohajerani ta rubuta a shafubta na X cewa: Gwagwarmayar mu ya kasance juyin juya hali na neman 'yanci daga kangin zalunci wajen gina al'umma bisa adalci bisa tsarin Musulunci da aiwatar da abubuwa da muradan al'umma. https://x.com/IranHausa/status/1888989002901934479?t=7Eqv-Bm9L7oQJA4-uqGvGg&s=19
👍 ❤️ 🙏 12

Comments