Iran Hausa
Iran Hausa
February 13, 2025 at 04:16 PM
Isra'ila ta mika wuya: Kafofin yada labaran Falasdinu sun bayar da rahoton cewa, akalla manyan motoci 10 dauke da tantuna ne suka shiga yankin zirin Gaza ta mashigar Karim Shalom da yammacin yau, lamarin da ya zama ayari na 12 da ke dauke da marasa lafiyan Falasdinawa. https://x.com/IranHausa/status/1890072457673077044?t=RHOu5lGzxaXDBwgDagTRIA&s=19
❤️ 👍 3

Comments