Iran Hausa
Iran Hausa
February 15, 2025 at 05:47 PM
Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Landan, inda suka yi Allah wadai da shirin shugaban Amurka Donald Trump na kwashe Falasdinawa da karfi daga Gaza, tare da bayyana goyon bayansu ga al'ummar Falasdinu. https://x.com/IranHausa/status/1890820115949572219?t=xFDNAIhEIZtX1eWUVtGKDw&s=19
👍 5

Comments