
ZAURAN DALIBAN ILIMI
February 1, 2025 at 10:41 AM
AMAL FOUNDATION
CIYARWA A WATAN RAMADHAN
Manzon Allah ﷺ Ya ce: "Wanda ya ciyar da mai azumi abin buɗe baki, yana da kwatankwacin ladansa, ba tare da an rage komai na daga ladan mai azumin ba".
Ka ciyar da gida guda da Naira Dubu Talatin da biyar da ɗari uku (35,300).
Abin da ya ƙunsa:
10 Kilo na Shinkafa
kilo ɗaya na suga
1/2 Katan din Taliya
1 Lita na Mangyaɗa
Domin Taimakawa:
Banki: Ja'iz Bank
Sunan Account: Amal Foundation
Lambobin Account: 0002621946
Za a iya tuntuɓar waɗannan lambobi domin neman ƙarin bayani:
+2348060709500
+2348032512937
+2348036477128
#amalfoundation
TELEGRAM
https://t.me/amalfoundation
FACEBOOK
https://www.facebook.com/Amalfoundation.ng/
INSTAGRAM
https://instagram.com/amal_foundation.ng?utm_medium=copy_link
👍
5