ZAURAN DALIBAN ILIMI
ZAURAN DALIBAN ILIMI
February 9, 2025 at 02:26 PM
WATAN SHA'ABAN Anas Allah ya yarda da shi ya ce: "Musulmai sun kasance idan watan sha'aban ya shigo suna duƙufa a kan Alƙur'ani suna karantashi, sannan su fitar da zakkar dukiyarmnsu domin su ƙarfafi masu rauni da miskinai a kan azumin watan Ramadhan". إخراج الزكاة لابن رجب ٢/٦١٦ TELEGRAM https://t.me/Zaurandalibanilimi WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N INSTAGRAM: https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24
❤️ 👍 🙏 7

Comments