
ZAURAN DALIBAN ILIMI
February 28, 2025 at 07:55 PM
☪️NIYYAR AZUMI☪️
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi Ya ce: "Duk wanda bai kudurce/Kulla niyyar Azumi kafin Alfijir ba, to ba shi da Azumi". (Sunan An- Nasaa'iy: 2344)
Wajibi ne mai azumi ya kwana da niyyarshi, ya zama ya yi niyyar kafin bullowar Alfijir, idan ya qulla niyyan azumi daga shigar watan Ramadhana to ya wadatar masa ga sauran azumin in dai ba a samu tsinkewa a jeranta azumin ba, Sannan mahallin niyyar shine ZUCIYA.
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24
❤️
👍
🙏
14