
IMAM HANIF
February 26, 2025 at 06:38 AM
Yau Azumi ya rage mana saura kwana Uku ga mai yawan rai, ALLAH ka sa muna daga cikin bayin da Zasu riski wannan wata cikin Amincinka Ya Ubangiji.
*IMAM HANIF*