IMAM HANIF WhatsApp Channel

IMAM HANIF

821 subscribers

About IMAM HANIF

*Assalamu alekum brk d zuwa wannan channel tamu Mai albarka zaku riqa samun karatuttuka na malaman SUNNAH da matsalolin da suka shafi lafiyar jikin Dan Adam maza da mata da update akan 52U da sauran online masu kyau* https://whatsapp.com/channel/0029Vaouf151yT2FlDlo3E19 https://wa.me/message/Q6OAEDDGWMUGD1 https://t.me/+FxtKasBENSszZmE0 *Zaku iya Nemana ta Whatsapp number kamar haka,* +2349030154401

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:38:19 AM

Yau Azumi ya rage mana saura kwana Uku ga mai yawan rai, ALLAH ka sa muna daga cikin bayin da Zasu riski wannan wata cikin Amincinka Ya Ubangiji. *IMAM HANIF*

IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:37:40 AM

SHIN LEMUN TSAMI DA LIPTON SUNA RAGE SHA'AWA ( TARZOMA ): Eh, wasu mutane suna cewa shan lemu tsami da Lipton (ko shayi mai ƙamshi) yana iya rage sha'awa. Dalili kuwa shi ne: 1. Lemun Tsami – Yana da yawan Vitamin C, wanda ke iya rage matakin testosterone a jiki idan an sha da yawa. Wannan na iya shafar sha'awa, musamman ga maza. 2. Lipton (Shayi) – Shayi, musamman baƙin shayi, yana da caffeine da tannins, waɗanda ke iya rage yawan testosterone da kuma sanyaya jiki, hakan na iya hana ɗaukewar sha'awa a wasu mutane. Amma wannan ba yana nufin cewa dole ne ya rage sha'awa ga kowa ba. Yana iya bambanta daga mutum zuwa mutum, kuma yawansa da yadda ake sha na iya shafar yadda zai yi tasiri. Idan kina jin yana rage miki sha'awa, zai iya zama haka ne a gare ki. Idan kina son rage sha'awa, ga wasu hanyoyi da za su iya taimakawa: 1. Abinci da Abubuwan Sha Shayi (Lipton ko na kore) – Yana da antioxidants da ke rage hormones na sha'awa. Lemun tsami – Yana iya rage testosterone idan an sha akai-akai. Dabino da zuma – Kar ki yawaita sha, domin suna ƙara kuzari. Ganyen ayaba da alayyahu – Wadannan suna da sinadarai da ke iya rage sha'awa. Garlic da Ginger – A wasu mutane, suna rage sha'awa idan an sha da yawa. 2. Canjin Rayuwa Kiyaye nutsuwa – Yi kokari kada ki yawaita tunanin abubuwan da ke tayar da sha'awa. Nisanta kanki daga abubuwan tayar da sha'awa – Guje wa kallon hotuna ko fina-finai da ke tayar da sha'awa. Rashin samun isasshen bacci – Idan mutum yana bacci sosai, yana rage hormones na sha'awa. Aikata ibada – Zikiri, addu’o’i, da ayyukan ibada na iya rage sha'awa. 3. Jiki da Lafiya Yin wasanni masu gajiya – Wasanni suna taimakawa wajen fitar da kuzari da rage sha'awa. Shan ruwa da yawa – Yana taimakawa wajen tsaftace jiki da daidaita hormones. Cin abinci mara mai da nauyi – Abinci mai nauyi na ƙara kuzari da sha'awa. *IMAM HANIF*

IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:41:44 AM

Nasiha ga 'Yan Kasuwa: Ku Saukar da Farashi, Ku Samu Rahamar Allah Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. ‘Yan uwa ‘yan kasuwa, muna roƙon ku da ku ji tsoron Allah a cikin kasuwancinku, musamman a irin wannan lokaci da mutane ke fama da tsadar rayuwa. Ku sani, dukiya kyauta ce daga Allah, kuma yana gwada mu da ita don ganin yadda za mu sarrafa ta. Manzon Allah (SAW) ya ce: "Mai tauye awo da sikeli, yaku mai cutar da mutane a kasuwa, kada kuyi tunanin za ku ci nasara. Hakika ba sa nasara." (Muslim) Wannan yana nuni da cewa duk wanda ke yin kasuwanci da cuta da zalunci, ba zai taɓa cin riba mai albarka ba. Wani abu mai tayar da hankali shi ne mutum ya sayo kaya ya ɓoye don ya ƙara tsada a lokacin da mutane ke bukata. Wannan halayya ba ta dace da musulmi ba. Akwai hadisin da ya zo a cikin Sunan Abu Dawud cewa: "Wanda ya tara kaya (ya ɓoye don su yi tsada), to hakika ya aikata zunubi!" Ramadan lokaci ne na rahama, ba lokaci ba ne na cutarwa da zalunci. Idan mutum ya yi kyauta, ko ya saukar da farashi domin sauƙaƙawa bayin Allah, to Allah zai saka masa da albarka da lada mai yawa. Muna kira ga duk wanda ke da iko da farashi a kasuwa da ya ji tsoron Allah. Ku sauƙaƙa wa bayin Allah, don ku sami sauƙi a rayuwa da lahira. Kuyi tunanin cewa wata rana za ku bar wannan duniya, kuma abin da zai tsira muku shi ne kyakkyawan aiki. Allah ya sanya albarka a kasuwancinku, ya tsarkake ribarku, ya kuma cika muku burinku. Amin *IMAM HANIF*

❤️ 1
IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:39:26 AM

Illar Yin Istimina Da Al'auran Roba Ga Mata: #Tsangayarmalamtonga SHARE ✅ Duk kuwa da maza ma suna amfani da gaban roba wajen kwantar da sha'awar su. Mata sun fi maza amfani da shi. Akwai matan da suke amfani da kwalba lemu, roban ruwa, kwalbar turare, Gurji da ake kira cucumber a turance dama wasu abubuwan suna cusawa a gabansu domin yin Istimina dasu. Suma kusan irin illarsu guda da gaban roban duk da wasu daga cikinsu basu da illar. Ga wasu illar da mace mai yawan amfani da gaban roba zata iya fuskanta a likitance da dabi'ance. 1: Kuraje: Shi sinadarin da aka yi wannan robar da shi musamman abunda yake sashi maiko, yana iya sawa mace kuraje a gabanta idan wannan man dake jikinsa bai karbeta ba. Hakan kuma zai jawo gabanta yayi ta mata kaikayi wanda daga karshe dole sai taga likitan fata. 2: Cuta: Cikin sauki mace na iya kamuwa da kwayoyin cuta musamman idan bata tsaftace su wadannan abubuwan da take Istimina dasu. Masana suka ce cikin sauki kwayoyin cuta suke samun waje a jikin wannan robar kamin a yi amfani dashi koma bayan anyi amfani dashi. Wannan yasa suke ganin illace yin amfani dashi. 3: Sabo: Duk macen data saba da amfani da azzakarin roba ko abunda yayi kama da hakan har ta saba dashi. Yana da wuyar gaske wani namiji ya iya gamsar da ita. Hakan kuwa zai iya zamemata illa wajen rayuwar aurenta. Duk matar da take amfani da gaban roba wajen yin Istimina tafi namiji sanin inda za a zungoro mata taji dadi, domin ita da kanta take yin yadda take so. Hakan nan tana Iya daukar tsawon lokacinda ba duk namiji zai iya dadeewa akan mace ba ta hanyar wasa da kanta da gaban roba. Samun wannan damar yasa yana da wuya taji dadin yin Jima'i da namiji saboda ba zai iya gamsar da ita ba. Wannan ma masana suka ce illa sosai a dabi'ar mace. 4: Daskarar Da Gaban Mace: Macen da take yawan amfani da buran roba ba kasafai take iya zama da ni'ima a jikinta ba. Akasarin irin wadannan matan kullum gabansa a bushe yake suna fama da shafawa gabansu man yaukin gaba. Ganin yadda wata macen sai ta haura awa guda tana cin kanta a kullum sama da sau daya, wannan yasa bata iya tara ni'ima a jikinta a cewar masana. 5: Yiyuwar Jin Ciwo: Duk wadannan abubuwan da muka ambata a baya wanda mata suke amfani dasu wajen yin Istimina, suna iya ji musu ciwo a gabansu. Ansha samun matan da kendir yake karyewa a cikin gabansu. Wasu shi kansa gaban roba. Bare kuka masu amfani da kwalabai. Yadda sai an kaisu am musu tiyatar fitar dashi. Don haka mace na iya fuskantar hadarin mai tsanani wajen yin Istimina da gaban roba da danginsu. *IMAM HANIF*

IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:30:37 AM
Image
IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:40:54 AM

MAGANI GA WANDA SUKA DAINA MASTURBATION ( ISTIMNA'I ): Da farko duk wanda ya tsinci kansa a irin wannan hali kuma ya gane babu kyau ya kuma fahimci illolin sa to abinda zai fari yi shine ya daina aikata wannan abu kwatakwata, ma'ana ya bar aikata shi. Na biyu kuma ya tuba ga Allah domin Allah a kullum mai rahma ne ga bayin kuma mai jinkai a gare su.kuma yayi Alkawarin nazai sake aikata shi ba,har izuwa karahen rayuwar sa. Na uku shine daina kusantar dukkan wani abu da yake tayar maka da sha'awar ka,kamar kallon photonan banza,kallon finafinan banza koda irin Nigerian film ne indai yana mutsar da sha'awar ka to dole ne ka daina,sannan yawan mu'amala da matan da ba muharraman ka ba,da yawan zancin fasikan ci tsakanin ka da wata,koda kuwa matar daza aura ce. Na hudu ka yawai istigfari da hailala da salatin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama,da yawaita karatun Alqur'ani da yawaita nafilfili. Abu na 5 kuma shine yin amfani da magani wanda zai dawo maka da abubuwan da ka rasa a wanchan lokacin. ABINDA ZA'A NEMA 1. Garin habbatussauda 2. Garin haltit 3. Garin Kusdul hindi 4. Garin Albabunaj 5. Garin Tafarnuwa. 6. Zuma Da farko Zaka hada Wadan nan kowanne kamar chokali 10 sai ka hade su waje daya ka samu Zuma kamar kofi biyu ka zuba garin duka a ciki ka hada ka gauraye su ka cakuda sosai ya zama zumar sa garin sun zama daya, Sai ka ajiye ka rika shan chokali 3 sau 3 a rana har na tsawon wata 1. HANYA TA BIYU. ZA'A NEMI 1. Dabino mai kyau 2. Zuma Da farko zaka jika dabinon a ruwa mai kyau bayan yayi laushi sai ka bare ka cire kwallayen sa,sannan kayi bleeding din sa kasa ruwa kadan bayan haka sai ka zuba zuma a ciki amma kar yayi ruwa ana so yayi kauri. Sai ka ajeye kavrika shan shina chokali 3 sau 3 a rana,na tsawon wani lokaci, insha Allah zaka samu waraka.daka dukkan masu cutuka da ka kamu dasu ta hayar istinba'i HANYA TA UKU: Kankana🍉. Kurkum danye ( turmeric )🍂 . Tafarnuwa🌰. Sai ka yanka kankana sannan ka bare tafarnuwa sannan ka fere kurkum ( turmeric ) din. Sai ka dafa duka harda bawon kankana kana sha sau 2 a Rana kafin cin abinci 6am sannan 8pm na dare. SHARE DOMIN YAN UWA SU AMFANA *IMAM HANIF*

IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/27/2025, 6:33:20 AM
IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 9:12:39 PM
IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:35:04 AM
IMAM HANIF
IMAM HANIF
2/26/2025, 6:22:05 AM

*WANNAN SHAWARACE*

Video
Link copied to clipboard!