IMAM HANIF
IMAM HANIF
February 28, 2025 at 07:55 AM
*Assalam alaikum* *_Inaso nakasance nafarko☝️dazan fara Neman afuwar kowa akan laifukana domin azumin watan Ramadan yamatso hakaneh yabani damar Neman afuwar kowa domin ibadata tazama karbabbiya awajan ubangijina inamai rokon ka Dan Allah da girman Allah ka yafemin🙏🙏 laifukan dake tsakani dakai wadanda nasani dah Wanda bansani bah Dan allah🙏nih duk Wanda yamin laifi dasani koh akasin hakan nayafe mai nima Dan Allah ka yafemin ngd Allah yasa mudace Allah yah karbi ibadummuh inayiwa kowa fatan alkairi Allah yasa mugama dah duniya lfya_🙏 ngd ❤️* Daga *IMAM HANIF*😍
🙏 1

Comments