IMAM HANIF
IMAM HANIF
February 28, 2025 at 04:34 PM
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun sanar da ganin watan Ramadan a yau Juma'a. Shafin Haramain Sharifain ne ya sanar da hakan, abin da ke nufin ranar Asabar ce za ta kasance ɗaya ga watan azumi a ƙasar.

Comments