IMAM HANIF
March 1, 2025 at 09:36 PM
*RAMADAN TAFSEER 1446/2025*
_(TAFSIRIN YAMMA)_
✴️✴️✴️✴️✴️✴️✴️✴️✴️✴️
Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_
Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Asabar 01/Ramadan/ 1446 cikin Suratul Ankabut, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi
Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam Da zaran An Kammala.
*IMAM HANIF*