YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
February 15, 2025 at 02:50 PM
Ikon Allah ko gaba da gabanta😜 Yanda ake rokon Exchanges suyi listed na coin/tokens haka Exchanges suke rokon PiNetwort su basu daman dora shi a Exchange nasu, domin Pi ce da abunda Exchanges ce bukata, Ba Exchanges ba. A wannan gabar dole PiNetwort su tantance su, Shiyasa masu BYBIT Exchange sukayi zuciya cewa Ba zasu karbi PiNetwort a yanzu ba. Saboda anyi rejected na KYB nasu. Sauran BINANCE, BITGET da COINBASE suna tentative KYB approved tukun na dai za'a gama tantace su 🤝😁

Comments