YAHAYA GADA FX WhatsApp Channel

YAHAYA GADA FX

479 subscribers

About YAHAYA GADA FX

Providing reliable information on crypto currency and mining

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/16/2025, 7:24:16 PM

Yadda zaka duba Ko Dogs sun Baka kyautar NFT. Amma ba'a fara siyarwa ba tukun.

Video
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/19/2025, 8:08:14 AM

Waɗanda Pi Network ɗinsu yake Tentative su shiga cikin Pi Browser ɗinsu bangaren KYC zasu ga inda aka rubuta "Synchronize Status On Mining App" sai ku taba wajen, gashi nan a hoton farko na zagaye wajen. Idan kuka taba wajen zai koma "Status Sent" kamar yadda zaku gani a jikin hoto na biyu da aka a zagaye, to idan kuka ga haka shikenan kun kammala sai ku jira su. In Sha Allahu zasu yi approving KYC ɗinku

Post image
🙏 1
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/18/2025, 11:14:02 AM

If your Pi is still on tentative, check your kyc on pi browser and click what is written below.

Post image
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/16/2025, 9:39:44 PM

Finally time fame mining has end congratulations 👏🎉 Guys

Post image
🙏 1
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/20/2025, 5:31:33 PM

Claiming kaso 30 na abinda ka samu a @blumcrypto zai fara daga ranar listing. Sauran ragowar 70% za'a dinga saki kadan-kadan na tsawon kwanaki 180 (watanni shidda). Zaka iya claiming abinda aka sake maka a kowane lokaci (bayan 30%), amma abinda yayi saura za'a kona shi gaba daya. Suka ce, idan baka so a kona BLUM dinka, zaka jira bayan kwanaki 180 za'a sake sauran 70 percent, sai kayi claiming ba tare da wani penalty ba. Misali, bayan kwana 10 da yin listing sai kayi claiming abinda aka sakar maka, to za'a kona sauran Blum dinka da suka saura na 170 days.

Post image
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/21/2025, 10:12:30 AM

Idan kasan baka yi verification na Humanity protocol ba, kayi kokari kayi yau kafin 11:59 na safiya. Ana kyautata zaton yau zasu yi snapshot. ✨ Idan wayar ku taki daukar verification application, kuyi da wayoyin yan uwa ko abokanku. Kuna bukatar waje mai haske sosai (kamar hasken rana) Idan zaku yi verification. ✨ Idan kunyi verification a baya amma har yanzu cikin wayar ku yana nuna muku baku yi, kuma idan kuna son kara yi yana nuna muku kunyi abaya. Kuyi a wata wayar, ko kuma kuyi clearing catch na wayarku, sai ku kara gwadawa ko zai yi a wayar ku.

Post image
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/20/2025, 4:01:59 PM

Alhamdullah Daga yanzu duk Mai Bukatar POS terminal ko 🏧 yayi magana nesa tazo kusa aduk fadin Nigeria idan ka Kawa Wanda yasiya kuma naka kason Daban ne Can you say congratulations to m🥳

Post image
👍 1
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/12/2025, 9:06:33 PM

*Time Farm Comrades!* *Open Bot > Click 'Drop is* *coming' on the home page.* - *Read all Instructions & make sure to complete all tasks criteria before 16th June!*

Post image
Image
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/10/2025, 11:28:58 AM

NOTCOIN CARDS BELIEVER - 12500 CNY - 1300 FALLOUT - 1300 TELEGRAM - 1300 ECLIPSE - 230 CARTHARSIS - 230 GALLEON - 230 COOKIE - 230 NOT THE REST (COMMON)

👍 🙏 2
YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
6/11/2025, 11:13:20 AM

Ku shiga Telegram ɗin ku, sai ku danna akan layukan nan guda uku daga hannun ku na hagu 'Menu', zaku ga wajen 'My Profile' saiku shiga, sai kuje wajen 'gifts', indai ka duba kaga ka samu wannan 'Top Hat' ɗin ko wani unique gifts, zaka iya mini magana ina siya. A yanzu dai ina siyan Top Hat akan N50,000. Suma gifts kamar kasuwar crypto ne, suna hawa suna sauka, don haka farashi zai iya hawa ko ya sauka. Zaku iya holding idan kuna so zuwa gaba idan sun ƙara daraja ku siyar. Da yawa daga mutanen mu sun samu kyautar wannan Top Hat ɗin.

Post image
Image
Link copied to clipboard!