YAHAYA GADA FX
February 15, 2025 at 03:32 PM
Paws 🐾 🔥🔥Aci gaba da rushe rushe, ahada har da gidan makota, khairan in sha Allahu.
Hakika zaa samu alkhairi, $paws zai zama best airdrop a wnn shekarar, danbaiwa yana cikin alkhairiMasu multiple kuna cikin alkhairi dumu_dumu😍💃💃
#madallah
❤️
😂
2