YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
February 15, 2025 at 04:05 PM
The goal is to make $200,000 this year through airdrops In shaa Allahu. Idan kai ka gaji ko baka da ra'ayin abinda mukeyi, please karka kashe mana gwiwa, don zaka ɓata lokacin kane, idan kaga mun sare, to mun cimma burin mune In shaa Allahu. Ubangiji ya taimake mu. ❤️💎
❤️ 👍 🙏 3

Comments