YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
February 16, 2025 at 08:15 PM
✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️ {February 16 2025} 1, An fara karɓar voucher ta Wcoin, sannan an fara cinikinta a kasuwar NFTs dake kan TON mai suna Getgems. Kowanne voucher ya fara akan 10 TON zuwa yanzu nasan zai iYa kaiwa 20 TON. Sai dai ba su ba mu damar claiming ba tukuna. 2, ZOO zafara claiming gobe 17 February sannan Akammala claiming din on 22 February Sai ashiga kasuwa on 25 February karfe 1:00pm 3, Tapswap gobe da missalin karfe 1:00 na rana zayi listing nashi akasuwanni guda biu wato (bitget)&(MEXC) Muna fatan yayi daraja 4, An gudanar da zaɓen ra'ayin al'umma a CoinMarketCap game da PAWS, inda kusan mutane dubu 10 suka zaɓi Bullish 📈 maimakon Bearish 📉 irin na NOtPixel. Allah yasa mudace 5, $PAWS sun ce gobe da misalin 12PM UTC, wanda ke daidai da ƙarfe 1PM na rana. In sha Allah, gobe za mu fara duba allocation na PAWS. 6, Yescoin-Fam Yellow sun kawo wani sabuwar daily check-in da za ka dinga samun daga 1M zuwa 7M points a kullum. Kai, ina ganin idan ka yi kwana 10 a jere, za ka iya tara akalla 30M points kyauta.... Lallai a ci gaba da yin wannan check-in domin samun karin points sosai! 7, pi awani posting Dana gani ya bayyana cewa (Bitcoin shine Testnet) Shi kuma (pi shine mainnet) Ya Salam 8, Ɗaya daga cikin OG na Solana Pengu ya ce PAWS na da yiwuwar zarta abin da Notcoin ya yi wa ‘yan baiwa na alkhairi. 9, paws Mutane million 13 ne suka zama Eligible sannan Ina tunanin total supply nasu 100M ne 10, Ina masu takardun kammala karatun gaba da secondary school, wato (NECO)ko(WAEC) kusani haryanzu shafin daukar ma'aikata da Gwamnatin tarayya tabude abude take wato FEDERAL CIVIL SERVICE COMMISSION, yan'uwa kuyi kokari kucika kafin a rufe shafin wato ranar 10/3/2025 itace ranar kullewa ma'aikatu 19 ne zasu dauki ma'aikata a fannoni daban. Maison cikawa yayi magana nabashi link.. Allah yabawa mai rabo sa'a 11, Bitget Exchange sun buɗe deposit ɗin Pi, mutun zai iya turawa yanzu don fara shirin Listing. 12, Cpen Network Sunyi Abunda Ya Burgeni... Zasu Kulle 30% na total Supply xuwa 5 years. Sannan Kuma a cikin wadda zasuy Locking din babu na Community a ciki... 13, Xenea quiz Amsar mu NAYAU {TRUE} 14, Dotcoin sunce an kusa a daima mining. Zasu kawo wani sabon aiki wai shi Ticket Factory, wanda zai baka damar kara Tokens kafin shiga kasuwa 15, VRDworld suna aiki tukuru wajen Ganin kowa zai iYa tura dollar nashi zuwa exchange Allah yasa mudace 16, MANGO 🥭 TESNET Maganar da akeyi cewa mango Sunyi banning din users saboda sun cike form ba bisa kaida ba, Babu ita, Kawai dai sun ce zasu ladabtar da Wanda suka fitar da form din, wannan Kuma bai shafi Yan Baiwa ba..... SHARE AND LIKE FOLLOW MY CHANNEL 👇 https://whatsapp.com/channel/0029VafgmmgCnA7qv9F3gb0v

Comments